DA DUMI-DUMI: Kotun daukaka kara zata sanar da ranar yanke hukunci kan rikicin APC a Kano

007CCB1D 0432 4CC9 A699 69F0D2E88D55
007CCB1D 0432 4CC9 A699 69F0D2E88D55

Kotun daukaka kara ta Abuja, reshen Abuja, ta gama sauraron  karar da bangaren gwamnan Kano Abdullahi Ganduje na jam’iyyar  APC a Kano ya shigar yana kalubalantar bangaren Sanata Ibrahim Shekarau.

A ranar Juma’a ne dai kotun ta saurari bayanai daga bangaren masu kara da wanda ake kara.

Solacebase ta ruwaito cewa kotun ta ce za a sanar da ranar da za a yanke hukunci ga bangarorin.

Muna tafe da cikakken bayani nan gaba.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here