Jami’an tsaron farin kaya na DSS, sun kama mutum daya cikin wadanda ake zargin sune suka yi garkuwa da mahaifiyar Rarara tare da kwato Naira miliyan 26 cikin kudin fansar da aka biya suna tsaka da raba kudin a Makarfi.
Karin labari: Shugaba Tinubu zai halarci taron tsakiyar shekara na AU a Ghana
Kamar yadda jaridar Daily Trust ta wallafa.
Cikakken bayanin na tafe…