Jam’iyyar APC taki amuncewa da ‘yan takara10 daga shiga zaben-fitar da gwani

Abdullahi Adamu 678x430 1
Abdullahi Adamu 678x430 1

Kwamatin jam’iyyar APC dake tan tan ce ‘yan takarar da zasu fafa ta a zaben fitar da gwani da  jam’iyyar zata gudanar a sati mai zuwa yaki amun cewa da ‘yan takara guda 10.

Shugaban kwamatin dake tan tan ce ‘yan takarar  John Oyegun ne ya bayyana haka a yau Juma’a, Yakara da cewa ‘yan takara sha uku ne kadai suka iya wuce tan tan cewar da kwamatin yayi musu.

Yace ‘yan takarar da suka iya wuce tan tan cewar ne kadai zasu shiga cikin zaben fitar- gwani da jam’iyyar zata yi a ranar 6 da kuma 8 ga wantan da muke ciki.

Sauran karin bayani yanan tafe.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here