’Yan Fashi Sun Harbe Dogarai 2 A Fadar Sarkin Minna

1688331157283
1688331157283

Wasu ’yan bindiga da ake zargin ’yan fashi ne, sun kai hari fadar Sarkin Minna da ke Jihar Neja, Alhaji Umar Farouk Bahago, inda suka kashe Dogarai biyu.

Rahotanni sun ce maharan wadanda yawansu ya kai biyar sun kai farmakin ne ranar Talata, wajen misalin karfe 4:00 na La’asar.

Muna tafe da karin bayani…

Aminiya

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here