William Lai ya lashe zaben shugaban Kasar Taiwan

Lai Taiwan 1
Lai Taiwan 1

William Lai na jam’iyyar DPP ya zama dan takarar shugaban kasa na farko da ya samu kuri’u miliyan biyar, kamar yadda kafafen labarai na cikin gida suka bayyana.

Mataimakin shugaban kasa na yanzu kuma dan takarar DPP William Lai shi ne zai zama shugaban kasar Taiwan na gaba.

Karanta wannan: Mataimakin Shugaban Kasar Gambiya Ya Rasu A Indiya

Sama da shekara takwas baya, Beijing na shan suka kan shugaban Taiwan na yanzu, Tsai Ing-wen, amma abin firgicin shi ne Lai zai fi bakanta wa Beijing rai sama da Tsai.

Taiwan na da matukar muhimmanci a alakar Amurka da China.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here