Tag: FG
Tinubu ya amince da bada tallafin wankin Ƙoda a asibitoci 11,...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da bayar da tallafi kan aikin wankin koda ga ‘yan Najeriya a asibitoci 11, inda ya rage...
Kotu ta sake ɗage sauraren ƙarar da ke neman a hana...
Rashin halartar Lauyan tsaro na 9, Cif Adegboyega Awomolo, SAN a ranar Talata ya kawo cikas ga ci gaban shari’ar da ake yi a...
Tinubu ya amince da bada lasisin kafa Jami’ar Sadarwa ta Tonnie...
Majalisar zartaswa ta tarayya (FEC), a taronta na uku a ranar Litinin, ta amince da bayar da lasisi ga jami’o’i 11 masu zaman kansu...
FAAC: Gwamnatin tarayya, Jihohi da ƙananan hukumomi sun raba Naira 1.703...
Kwamitin rabon arziki na tarayya (FAAC) ya raba kudaden shiga da yawan su ya kai Naira tiriliyan 1.703 a tsakanin gwamnatin tarayya da jihohi...
A gaggauta ɗauke Sarkin na 15 daga gidan Sarauta na Nassarawa...
Gwamnatin jihar Kano ta yi kira ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya ba da umarnin fitar da Sarkin Kano Aminu Ado Bayero...
IPMAN ta yi barazanar shiga yajin aiki a Najeriya kan bashin...
Kungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta (IPMAN) ta bayar da wa’adin kwanaki bakwai ga gwamnatin tarayya ta hannun hukumar kayyade farashin man fetur...
Babban jami’in Binance ya dage cewa jami’an gwamnatin Najeriya sun bukaci...
Babban jami'in Binance, Tigran Gambaryan ya dage cewa jami'an Najeriya sun bukaci cin hanci daga gare shi duk da kin amincewa da gwamnatin tarayya...
Gwamnatin tarayya tana iyakar kokarinta wajen kawo karshen yajin aikin ASUU-...
Bayan da aka shafe watanni ana kai ruwa rana a batun yajin aikin ASUU, gwamnatin Buhari a ranar Talata ta ce tana iyakar kokarinta...
ASUU ta Tsawaita Yajin Aikinta da Karin Makwanni Hudu
ASUU ta Tsawaita Yajin Aikinta da Karin Makwanni Hudu.
Kungiyar ta dauki wannan matakin ne a karshen taronta na majalisar zartarwa ta kasa a sakatariyar...
ASUU ta yi watsi da yunkurin gwamnatin tarayya na karin kudin...
Kungiyar malaman Jami’o’i ta Ƙasa, ASUU ta yi watsi da yunkunrin gwamnatin tarayya na kara kudin makaranta a Jami’o’in kasar nan baki daya.
Shugaban kungiyar...