Tag: Arsenal
Kofin Duniya 2026: An hana dan wasan Ghana Thomas Partey shiga...
An hana dan wasan tsakiyar tawagar Black Stars ta Ghana, Thomas Partey, shiga kasar Kanada a wasan farko da tawagarsa zata buga a Gasar...
PSG ta ci gaba da rike kambun Kofin Zakarun Turai bayan...
Kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint-Germain (PSG) ta ci gaba da rike kambunta a gasar cin kofin zakarun Turai ta UEFA a ranar Asabar...
Arsenal ta lashe kofin Premier League bayan shekaru 22
Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta kawo karshen jiran shekaru 22 domin zama zakarun Premier League, a ranar Talata bayan da kungiyar Manchester City...
Kano Pillers ta dakatar da mai horarwar ta
Hukumar gudanarwar kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillers ta dakatar da mai horarwar ta Usman Shareef Abdallah na tsawon makonni 3.Jaridar Solacebase ta rawaito...
EPL- Arsenal ta ragargaza Manchester City da ci 5-1
Ƙungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta ragargaza kungiyar Manchester City da ci 5-1 a gasar Firimiyar kasar Ingila.Manchester City dake rike da kambun gasar...















































