Jami’ar BUK ta nesanta kanta daga wata takarda dake dauke da tsarin zangon karatu na 2022/2023

BUK 1 2
BUK 1 2

Hukumar gudanarwa ta jami’ar Bayero kano, ta nesanta kanta daga wata takarda dake yawo a shafinka sada zamunta, mai dauke da tsarin zangon karatu na 2022/2023.

Bayanin hakan na dauke cikin wata sanarwa da jami’ar ta fitar ranar Talata, mai dauke da sa hannun Lamaran Garba.

Sanarwar ta kara da cewa hukumar jami’ar zata fitar da tsarin zagon karatun nan bada jimawa.

 

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here