Fasinjoji sun yi cirko-cirko yayin da shugabannin kungiyar kwadago suka rufe hanyoyin shiga da fita na filin jirgin saman Abuja

block4 447x430
block4 447x430

Shugabannin kungiyar kwadago na tare hanyoyin shiga da fita filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe dake Abuja.

Shugabannin kungiyar kwadagon sun ce zanga-zangar na zuwa ne bisa umarnin hedikwatarta ta kasa kan cin zarafin da aka yiwa shugaban NLC, Joe Ajaero a jihar Imo.

Mambobin kungiyoyin kwadago na kasar nan NLC da TUC sun tare hanyoyin shiga da fita filin jirgin ne da safiyar ranar Alhamis 9 ga watan da muke ciki na Nuwamba, inda matafiya da dama suka makale.
Abuja airport blockade 645x430

Abuja airport NLC 1 573x430

block2 327x430

block4 329x430

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here