
Shugaban kasar Najeriya Bola Ahmad Tinubu ya sauke Sha’aban Ibrahim Sharada daga shugabancin hukumar kula da almajirai ta Najeriya.
Karin labari: Mai POS ya maido da Naira Miliyan 10 da akayi kuskuren tura masa
Kasa da awa 24 da kai ziyara gidan kantoman riko na jam’iyyar APC na kasa, shugaban kasa Bola Tinubu ya sauke Sha’aban Sharada daga kan mukamin shugaban hukumar kula da almajirai ta Najeriya tare da maye gurbinsa da Lawal Ja‘afaru Isah.