An Zabi Gwamnan Gombe Matsayin Shugaban Kungiyar Gwamnonin arewa.

Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya ya zama sabon shugaban kungiyar gwamnonin Arewa, NGF.

Idan dai za a iya tunawa Yahaya Bello ya lashe zaben sa na sake tsayawa takarar gwamnan Gombe zango na biyu a zaben da ya gudana a watan Fabrairun 2023.

An fara zaben Yahaya a matsayin gwamnan jihar a shekarar 2019.

Gwamnan Gombe zai karbi ragamar mulki daga hannun shugaban kungiyar mai barin gado kuma gwamnan jihar Filato, Simon Lalong.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here