Wasu ‘ya ‘ya sun bankawa baban su wuta sakamakon yi musu fade

Fire outbreak for illustration

An kama wasu ’yan uwa mata biyu a Pakistan saboda kashe mahaifinsu ta hanyar cinna masa wuta domin daukar fansa kan fyade da yaya yiwa daya daga cikin su.
An kai wa mahaifin hari ne a birnin Punjabi na Gujranwala a ranar 1 ga watan Janairu kuma aka kai shi asibiti inda ya mutu ranar Talata.

Rizwan Tariq, wani babban jami’in ‘yan sanda a birnin, ya shaida wa AFP cewa “‘yan matan sun ce sun yanke shawara a tsakaninsu don nemo mafita ta dindindin.”

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here