Tag: ISWAP
Majalisar Malamai ta yi watsi da zargin da ake yiwa wasu...
Majalisar Malamai a garin Yelwa da ke karamar hukumar Shendam a jihar Filato, ta yi kakkausar suka ga ikirarin cewa wasu matasa teloli biyu...
Unguwar zoman UNICEF ta tsere daga hannun ISWAP bayan shekaru shida
Wata unguwar zoma da ‘yan ta’addan ISWAP suka sace a shekarar 2018 ta samu ‘yanci bayan shafe shekaru shida a tsare.
Jami'ar lafiyan, Alice Loksha,...












































