A ranar Alhamis ne kotun koli ta tabbatar da zaben Ahmed Aliyu a matsayin gwamnan jihar Sokoto.
Da yake yanke hukunci, Mai shari’a Tijjani Abubakar ya yi watsi da karar da jam’iyyar PDP da dan takararta na gwamna Saidu Umar suka shigar.
Karin bayani na nan tafe…