Yanzu-yanzu shugaban kasar Najeriya Bola Tinubu da shugabannin kungiyoyin kwadago NLC a kasar suka kammala wani taro kan mafi karanci a albashi.
Karin labari: Yanzu-yanzu: Kotun Koli ta yanke hukunci kan rikicin kananun hukumomi
Ana sa ran ci gaba da taron da aka gudanar a fadar shugaban kasa a Abuja mako mai zuwa.