Zababben shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bar Najeriya zuwa nahiyar turai ranar Laraba 10 ga watan Mayu, 2023.
Mai magana da yawun tsohon gwamnan jihar Legas ɗin, Tunde Rahman, ne ya tabbatar da haka a wata sanarwa da ya fitar.
Ya ce shugaban ƙasa mai jiran gado ya bar birnin tarayya Abuja ranar Taraba da tsakar rana tare da tawagar hadimansa mafi kusa da shi.
Karin bayani na nan tafe..