Ɗalibai sun baje kolin basirarsu yayin da Kano ta gudanar da...
Jihar Kano ta ƙaddamar da bikin makon kimiyya na 2025 a wani ɓangare na ranar Kimiyya ta Duniya, inda ɗalibai, masu kirkire-kirkire da manyan...
Gwamnatin Tarayya ta soke tsarin koyarwa da Harshen Uwa, ta ayyana...
Gwamnatin tarayya ta soke manufar ƙasa da ta wajabta amfani da Harshen Uwa wajen koyarwa a makarantun ƙasar.Ministan ilimi, Dakta Tunji Alausa, ne ya...
Jami’ar UNIABUJA ta naɗa sabon shugaba
Majalisar gudanarwa ta jami’ar Yakubu Gowon (tsohuwar jami’ar Abuja) ta amince da naɗin Farfesa Hakeem Babatunde Fawehinmi a matsayin sabon shugaban jami’ar.Sanarwar naɗin ta...
Kwalejin Fasaha a jihar Kogi ta gano masu ƙirƙirar sakamako na...
Kwalejin fasaha ta jihar Kogi da ke Lokoja ta gano wata tawaga da ke ƙirƙirar sakamakon jarrabawa na bogi, lamarin da ya kai ga...
Guraben karatu na musamman: JAMB ta tantance ɗalibai 85 masu ƙananan...
Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantu ta ƙasa (JAMB) ta sanar da kammala tantance ɗalibai 85 mazu ƙananan shekaru waɗanda suka cancanci karɓa ta...
Hukumar NBTE ta yi gargadi kan bayar da takardun shaidar ND...
Hukumar kula da ilimin fasaha ta kasa (NBTE) ta gargadi dukkan kungiyoyin kwararru da masu shirya jarrabawa a Najeriya da su daina gudanarwa ko...
WAEC ta fara gwajin rubuta jarrabawar ta hanyar kwamfuta
Hukumar shirya jarrabawar yammacin Afirka ta Yamma (WAEC) ta gudanar da gwajin rubuta jarrabawar essay ta hanyar kwamfuta, a shirye-shiryen kaddamar da jarrabawar WASSCE...
Zangon karatu na 2025/2026: NELFUND ya buɗe shafin neman lamunin karatu...
Asusun bada Lamunin karatu ga ɗalibai a ƙasar nan (NELFUND) ya sanar da buɗe shafinsa na Internet domin karɓar buƙatun lamuni daga dalibai na...
Hukumar kula da Ilimin Fasaha (NBTE) za ta shirya taron kasa...
Hukumar kula da Ilimin Fasaha ta Kasa (NBTE) ta bayyana shirinta na gudanar da taron kasa da kasa karo na uku kan “ Tsarin...
Jami’ar Aliko Dangote ta kori ɗalibai 34, ta dakatar da wasu...
Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Aliko Dangote da ke Wudil a jihar Kano ta kori ɗalibai 34 saboda kama su da laifuka daban daban...
Jami’ar Khalifa Isyaku Rabiu (KHAIRUN) ta sake nanata ƙudurinta na inganta...
Jami’ar Khalifa Isyaku Rabiu da ke Kano (KHAIRUN) ta sake tabbatar da aniyar ta wajen haɓaka nagartar ilimi da ci gaban ƙwararru ta hanyar...
Ci gaban da aka samu a harkar ilimi zai iya lalacewa...
Ƙungiyar ɗaliban Najeriya ta kasa (NANS) ta bayyana damuwarta da cewa, ci gaban da gwamnatin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ta samu a bangaren...
Darasin Lissafi ba zai zama dole ba ga ɗaliban ilimin fasaha...
Gwamnatin tarayya ta amince da sabon tsarin gyaran sharuddan karɓar ɗalibai a dukkan manyan makarantu a ƙasar nan domin sauƙaƙa samun damar shiga jami’a...
Majalisar dattawa a BUK ta ba da shawarar nada Farfesa Tsauni...
Majalisar dattawan Jami’ar Bayero da ke Kano ta amince da ba da shawarar nada Farfesa Ahmad Muhammad Tsauni, wanda shi ne Daraktan Ma’aikatar Buga...
NELFUND: BUK, Kwalejin Kimiyya ta Kano, Jami’ar Ilorin da sauran makarantu...
Asusun bada tallafin karatu ga Dalibai na Ilimi a Najeriya (NELFUND) ya fitar da jerin sunayen manyan makarantu 203 da suka kasa ɗora bayanan...
NELFUND ta sake buɗe shafin bada launin ɗalibai na shekarar karatu...
Asusun bada Lamunin Ilimi na Ƙasa (NELFUND) ya amince da sake buɗe shafinsa na Internet na tsawon awanni 48 domin bai wa cibiyoyin ilimi...
Cikakken jadawalin: BUK ta shiga cikin jerin manyan jami’o’i uku da...
Jami’ar Ibadan (UI), Jami’ar Legas (UNILAG), da Jami’ar Bayero ta Kano (BUK) ne aka bayyana a matsayin manyan jami’o’i uku da suka fi kowa...
Yajin Aiki: Gwamnatin Tarayya ta fara matakin ƙarshe na tattaunawa da...
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta fara matakin ƙarshe na tattaunawa da ƙungiyar malaman jami’o’i ta ƙasa ASUU da sauran ƙungiyoyin ma’aikatan manyan makarantu.Ministan...
Gwamnatin tarayya ta ƙaddamar da kwamitin tattaunawa domin shawo kan barazanar...
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da Kwamitin Tattaunawa da kungiyar malaman manyan Makarantu ƙarƙashin jagorancin Mahmud Yayale Ahmed, domin hanzarta tattaunawa da ƙungiyoyin malaman jami’a...
Malamai hudu na Jami’ar Tarayya Dutse sun shiga cikin kashi 2%...
Jami’ar Tarayya Dutse (FUD) da ke Jihar Jigawa ta samu babban ci gaba a fannin binciken kimiyya, bayan masana kimiyya hudu daga jami’ar sun...


































































