Saturday, April 26, 2025
Home Tags Security

Tag: Security

Majalisar Malamai ta yi watsi da zargin da ake yiwa wasu...

0
Majalisar Malamai a garin Yelwa da ke karamar hukumar Shendam a jihar Filato, ta yi kakkausar suka ga ikirarin cewa wasu matasa teloli biyu...

Kano: An kama masu laifi 500, tare da ƙwato makamai, da...

0
Kwamitin kar-ta-kwana mai yaki da ayyukan daba da miyagun Laifuka a nan Kano ya kama kimanin mutane 500 da ake zargin ‘yan daba ne...

Rikicin ranar Idi: Sufeto janar na ƴan sandan Najeriya ya janye...

0
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta janye gayyatar da ta yi wa Sarkin Kano na 16, Malam Muhammadu Sanusi II a baya dangane da wani...

Rikicin ranar Sallah: ‘Yan sanda sun fara bincikar Sarki Sanusi bisa...

0
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya kaddamar da wani kwamitin bincike na musamman mai mutum takwas (SIP) domin gudanar da...

Rashin tsaro: Ministan tsaro ya kaddamar da horar da sojoji na...

0
Ministan tsaro, Alhaji Muhammad Badaru ya kaddamar da shirin horas da jami’an soji na musamman guda 800 wadanda aka dorawa alhakin gudanar da ayyuka...

Gwamna Zulum ya raba motoci da gidaje ga hukumomin tsaro

0
A ranar Juma’ar da ta gabata ne babban sifeton ‘yan sandan kasar nan Kayode Egbetokun, ya kaddamar da rabon motocin aiki guda 110, babura...

An naɗa Ibrahim Bakori a matsayin sabon kwamishinan ƴan sanda na...

0
Hukumar Ƴan sanda ta ƙasa ta amince da naɗin CP Ibrahim Adamu Bakori a matsayin sabon kwamishinan ƴan sandan jihar Kano, inda zai maye...

Ta’addanci: Gwamnatin tarayya ta fadada shirin farfado da jihohin Arewa maso...

0
Cibiyar Yaki da Ta’addanci ta kasa (NCTC), a karkashin ofishin mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro (ONSA), za ta fara aiwatar da...

Kano: Jami’an tsaro sun tare hanyar shiga gidan Sarki na Nassarawa,...

0
Hadakar jami’an tsaro sun tare hanyar shiga fadar Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero a ranar Laraba. SolaceBase ta tattaro cewa wani faifan...

Zargin tallafawa Boko Haram: Majalisar Dattawa ta gayyaci NSA, NIA, da...

0
Majalisar dattijai ta gayyaci mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro Malam Nuhu Ribadu domin ya yi bayani kan kudaden da ake zargin...

Gwamna Yusuf ya amince da dokar kafa rundunar tsaro a cikin...

0
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya rattaba hannu kan wasu kudirori guda uku bayan majalisar dokokin jihar ta amince da su. SolaceBase ta...

Ribadu ya miƙa wa gwamnatin Kaduna mutane 59 da aka ceto...

0
Mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro (NSA) Malam Nuhu Ribadu ya miƙa wa gwamnatin jihar Kaduna mutane 59 da jam'ian tsaro...

Tsohon shugaban karamar hukuma da wasu 4 sun mutu a rikicin...

0
Kimanin mutane biyar ne suka rasa rayukansu a rikicin da ya barke bayan yunkurin karbe sakatarorin kananan hukumomi da jami’an siyasar jam’iyyar adawa ta...

Dole ne a binciki zargin da aka yiwa USAID na tallafa...

0
Dan majalisar da ke wakiltar Borno ta Kudu Sanata Ali Ndume, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta binciki ikirarin da dan majalisar dokokin Amurka...

Najeriya ta ki amincewa da kudirin sake fasalin sashin zaman lafiya...

0
Gwamnatin Najeriya ta yi watsi da kudirin samar da wani sabon sashe daga sashin kula da harkokin siyasa, zaman lafiya da tsaro na kungiyar...

Kebbi: ‘Yan sanda sun kashe masu garkuwa da mutane hudu, tare...

0
Rundunar ‘yan sandan jihar Kebbi ta yi nasarar kashe wasu masu garkuwa da mutane hudu sannan ta kama daya, sannan ta kubutar da...

Hukumar USAID ce ke tallafa wa Boko Haram da sauran kungiyoyin...

0
Dan majalisar dokokin Amurka Scott Perry, ya ce hukumar ba da agaji da raya kasashe ta Amurka USAID ce ke tallafa wa kungiyoyin ta’addanci...

Kasar Canada ta raina Najeriya ta hanyar hana biza ga shugaban...

0
Ministan harkokin cikin gida, Olubunmi Tunji-Ojo, ya yi kakkausar suka ga ofishin jakadancin kasar Canada kan hana shugaban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa...

Rundunar ƴan sanda ta yi martani kan batun ɓacewar bindigogi 3,907...

0
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta yi watsi da ikirarin da ake yi na cewa an batar da bindigogi 3,907 a rumbun ajiyar makamanta, inda...
- Advertisement -