Tag: NAFDAC
Haɗarin Aiki: Ma’aikatan NAFDAC sun bukaci a kara musu albashi
Ma’aikatan hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa sun yi kira ga gwamnatin tarayya da ta gaggauta inganta albashinsu da yanayin aiki.
Ma'aikatan...
Ma’aikatan hukumar NAFDAC sun janye yajin aikin da suka tsunduma
Ma’aikatan hukumar tsaftace sahihancin magunguna da abinci ta kasa (NAFDAC), a yau Litinin sun janye yajin aikin da suka shafe mako shida sunayi a...