Tag: Chris Ngige
Buhari ya umarci Minista Ngige ya cire hannun sa daga tattaunawa...
Shugaba Muhammadu Buhari ya umarci Ministan Ƙwadago Chris Ngige ya tsame hannun sa daga jagorantar zaman sulhu da ASUU.
Buhari ya bayar da wannan umarni...