NNPC ta sanar da yiwuwar karin farashin man fetir zuwa sama N1,000 ko wace lita

Man, feur, Farashin, saukan, man, fetur, Naira, kowacce, ‘Yan Kasuwa
Kudin saukan man fetur ya kai Naira 1,117 kowacce lita a ranar Talata 16 ga watan Yuli, 2024, kamar yadda kungiyar Manyan Kasuwar Makamashi ta Najeriya ta...

Halima Lukman

Kamfanin Man Fetur na Najeriya (NNPCL) ya sanar da cewa farashin man fetur na PMS wanda aka fi sani da man fetur zai iya tashi sama da N1,000 kowace lita a gidajen sayar da mai.

A cikin wata sanarwa a ranar Litinin, Kamfanin NNPC Ltd ya fitar da farashin man fetur wanda aka samo daga matatar Dangote bisa farashin watan Satumba na 2024.

A cewar sanarwar, farashin da aka kiyasta sun hada da Legas, N950 kowace lita Sokoto N992 kowace lita, Oyo N960 , Kano N999, Kaduna N999, FCT 992, Rivers N980, da Borno N1019.

Kamfanin ya ce bisa tanadin dokar masana’antar man fetur (PIA), ba gwamnati bace ta ke kayyade farashin man fetur, sai dai ana tattaunawa kai tsaye tsakanin bangarorin.

“NNPC Ltd na iya tabbatar da cewa tana biyan matatar man Dangote a dalar Amurka a watan Satumba na shekarar 2024, saboda cinikin Naira zai fara ne daga ranar 1 ga Oktoba, 2024.

“Hukumar NNPC ta bayar da tabbacin cewa idan aka samu sabani game da farashin da aka fitar, za ta yi godiya ga duk wani rangwame daga matatar Dang

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here