Tag: Filaye
Kisan Rimin Zakara: Gwamna Yusuf ya umarci BUK da ta dakatar...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya umurci jami’ar Bayero ta Kano (BUK) da ta gaggauta dakatar da aikin Rusau da take yi a...
Gwamna Yusuf ya sanya dokar hana raba filaye da gine-ginen shaguna...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sanya dokar zartarwa a ranar 24 ga Oktoba, 2024, wadda ta hana raba filaye ba bisa ka’ida...