Babban bankin Najeriya ya ƙara yawan kuɗin ruwa

Yemi Cardoso, gwamna, babban banki, CBN, najeriya, kudi, yawa
Gwamnan babban bankin Najeriya na CBN, Yemi Cardoso ya sanar da ƙarin kuɗin ruwa zuwa kashi 22.75 cikin ɗari daga kashi 18. 75 cikin ɗari a bara...

Gwamnan babban bankin Najeriya na CBN, Yemi Cardoso ya sanar da ƙarin kuɗin ruwa zuwa kashi 22.75 cikin ɗari daga kashi 18. 75 cikin ɗari a bara.

Cardorso ya bayyana hakan ne bayan kammala taron manufofin kuɗaɗe na ƙasar na farko tun bayan zamansa shugaban CBN, da aka yi a Abuja a ranar Talata.

Karin labari: Fada da ’Yar Sanda ya kai wata matashiya gidan Yari

Mista Cardoso ya ce an dauki wannan matakin ne da manufar dakile hauhawar farashi da kasar ke fama da shi.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here