Tag: Kwara
Ƴanbindiga sun kashe shugaban Miyetti Allah na jihar Kwara
Wasu ƴanbindiga ɗauke da makamai sun auka gidan shugaban ƙungiyar Miyatti Allah tare da halaka shi a ranar Asabar.Kisan shugaban Miyetti Allah na jihar...
Zargin Almundahanar Miliyan 96: EFCC ta gurfanar da wasu jami’an SUBEB...
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin Arziki tu’annati (EFCC) shiyyar Ilorin, ta gurfanar da wasu jami’an hukumar kula da ilimin bai daya ta...
Jami’ar KWARA ta yi martani kan dakatarwar ilimin shari’a da JAMB...
Jami’ar jihar Kwara (KWASU) Melete, ta ce dakatarwar shekara daya da aka yi na bada gurbin karatu ga daliban shari’a a baya bayan nan...
Gwamnan jihar Kwara ya ziyarci Alanamu domin jajantawa wadan da iftila-in...
Gwamnan jihar Kwara AbdulRaham AbdulRazaq, ya ziyarce Balogun Alanamu na Ilorin, Dr Usman Abubakar Jos, domin jajantawa wadan da shagunan su suka kone, a...