Plateau, Bauchi, Gombe Zasu Gamu da Rashin Wutar Lantarki Na Kwanaki 6

Lantern Light
Lantern Light

Hukumar Rarraba Wutar Lantarki ta Jos (JED) ta bayyana cewa kwastomominta a jihohin Filato, Bauchi da Gombe za su fuskanci matsalar wutar lantarki daga ranar 28 ga watan Agusta zuwa 2 ga watan Satumba.

Kungiyar ta bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na kamfanin  Dakta Friday Elijah ya fitar ranar Asabar a Jos.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here