Jami’ar BUK ta sanar da ranar komawa makaranta

BUK 1 2
BUK 1 2

Jami’ar Bayero ta Kano ta sanar da ranar 24 ga watan Oktuba na shekarar 2022 a matsayin ranar dazata koma bakin aiki, don cigaba da gudanar da aikin koyo da koyarwa.

Bayanin hakan na dauke cikin wata sanarwa da jami’in hurda da jama’a na jami’ar ya, Lamaran Garba , ya sawa hannu ranar Litinin.

Sanarwar ta ce dalibai su kuma makarantar batare da bata lokaci ba a ranar da hukumar jami’ar tasa.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here