Ɓangarorin biyu dai na fuskantar matsin lambar su dakatar da faɗa, da ba ta damar ƙarin agajin gaggawa a sassa daban-daban na Gaza.
Karin labari: Wasannin Afirka: Falconets za ta fafata da Ghana a wasan karshe
A ɓangare guda kuma shugaba Biden ya tattauna da Netanyahu kan gargaɗin kai hari Rafa ka iya zama babban kuskure.
BBC ta rawaito cewa lokacin da shugaba Biden ya yi magana da Netanyahu, ya bayyana masa dalilin da ya sa ya yi matuƙar damuwa kan aikin sojin Isra’ila a birnin Rafah.