Tag: Kaduna
‘Ya’yan El-Rufai sun yi cacar baki, Bashir ya zargi Bello da...
Bashir El-Rufai, dan tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai, ya zargi yayansa kuma dan majalisar tarayya mai wakiltar Kaduna ta Arewa, Bello El-Rufai, da...
Jam’iyyar NDC ba ta da dan takarar gwamna har yanzu a...
Jam'iyyar NDC ta bayyana cewa har yanzu ba ta tsaida dan takarar gwamna ba a zaben 2027 a Jihar Kaduna, duk da takaddamar da...
’Yan Sanda sun ceto mutane 75 da aka yi garkuwa da...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kaduna ta ce ta ceto mutane 75 da aka yi garkuwa da su da suka hada da maza, mata da...
Gwamnatin Kaduna a karyata jita-jitar cewa madatsar ruwa ta Kangimi na...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta yi watsi da rahotannin da ke ikirarin cewa madatsar ruwa ta Kangimi da ke Karamar Hukumar Igabi na daf da...
Gwamna Uba Sani ya zabi Jerry Adams a matsayin abokin takararsa...
Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, ya zabi Jerry Adams, Shugaban Hukumar Haraji ta Jihar Kaduna (KADIRS), a matsayin abokin takararsa a zaben gwamna na...
Ba mu cancanci haka ba, mun yi maka kamfen, ka tabbatar...
Hajiya Asia El-Rufai, matar tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai, a ranar Talata ta roki Shugaba Bola Tinubu da ya tabbatar an yi wa...
Gwamnatin Kaduna za ta dauki nauyin iyalin matar da mutane suka...
Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, ya yi alkawarin cewa gwamnatin jihar za ta dauki nauyin kula da iyalin marigayiya Ummulkhairi Aliyu, matar da wasu...
ICPC ta gurfanar da El-Rufai, Jimi Lawal da karin mutum 5...
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da Sauran Laifuka (ICPC) ta yi karar tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Mallam Nasir Ahmad El-Rufai, tsohon Babban...
Gwamnatin Kaduna ta yaba da gurfanar da mutane 24 kan kisan...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta yi maraba da gurfanar da mutane 24 da ake zargi da hannu a kisan wata mata a Maraban Jos.Gwamnatin ta...
Tinubu ya sauya sunan Cibiyar Man Fetur ta Kaduna zuwa sunan...
Shugaba Bola Tinubu ya sauya sunan Cibiyar Nazarin Man Fetur dake Kaduna, zuwa Jami’ar Kimiyyar Geoloji da Fasahar Injiniya ta Janar Shehu Musa Yar’Adua.Tinubu...
El-Rufai ya samu tikitin yin takarar Majalisar Wakilai na ADC a...
Dan Majalisar Wakilai, Bello El-Rufai, ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyyr ADC na kujerar karamar hukumar Kaduna ta Arewa ba tare da wani...
Musa Adamu Labaran, Malami a BUK ya rasu
Malami a Sashen Sadarwa na Jami’ar Bayero Kano, Dr. Musa Adamu Labaran, ya rasu bayan gajeriyar jinya.Shugaban Sashen Nazarin Bayanai da Kafafen Yada Labarai...
Tsohuwar Jarumar Kannywood, Wasila Isma’il ta rasu
Tsohuwar Jarumar Kannywood, Wasila Isma’il, ta rasu tana da shekara 46 bayan doguwar jinya.Shugaban Hukumar Tace Fina-Finai ta Jihar Kano, Alhaji Abba El-Mustapha ne...
Yanzu-Yanzu: EFCC ta kama tsohon Ministan Lantarki da aka yanke wa...
Hukumar Yaki da Masu yi wa Tattalin Arziki Kasa Ta'annati (EFCC) ta kama tsohon Ministan Wutar Lantarki, Saleh Mamman, wanda a kwanakin baya Kotun...
Zaben Fidda Gwanin APC: Yero, Shehu Sani, Katung sun samu tikitan...
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Ramalan Mukhtar Yero, Sanata Shehu Sani, da Sanata Sunday Katung sun yi nasara a zaben fidda gwanin Sanatoci na jam’iyyar...
Yanzu-Yanzu: Kotu ta bada belin Nasir El-Rufai kan miliyan 100
Alkalin Babbar Kotun Tarayya dake Abuja, Mai Shari'a Joyce Abdulmalik, a ranar Litinin ta bada belin tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai kan kudi...
Dan Shekara 30 ya janye daga takarar Majalisar Wakilai ta Kaduna
Mahmud Sadis Buba, wanda aka fi sani da Al-ajabin Zazzau, ya janye daga takarar Dan Majalisar Wakilai mai wakiltar Sabon Gari a Majalisar Wakilai...
Kwamitin Zartarwa na Kasa ba shi da hurumin dakatar da Dalhatu...
Kungiyar Tuntuba ta Arewa (ACF), ta bayyana cewa a cikin kwanaki masu zuwa za ta magance rikicin shugabanci da ya kai ga ‘yan sanda...
ACF ta dakatar da Shugaban Kwamitin Amintattu, ta yi umarnin a...
Kwamitin Zartarwa na Kasa (NEC) na Kungiyar Tuntubar ta Arewa (ACF) ya dakatar da Shugaban kwamitin amintattu (BOT), Alhaji Bashir Dalhatu, bisa zargin almundahana...
Jam’iyyar PRP ta yi watsi da taron da aka yi a...
Wani bangare na jam’iyyar PRP ya yi watsi da sakamakon taron kasa da aka ruwaito an gudanar kwanan nan a Abuja, inda suka bayyana...





























































