Hotuna: Yan daba sun raunata wakilin Premier Radio a mazaɓar Galadanci Kano

1679142545365
1679142545365

Yadda ƴan daban siyasa suka raunata wakilin Premier Radio, Ashiru Umar, a lokacin da yake tsaka da aiki a mazaɓar Galadanci, akwatin gidan Galadima, dake ƙaramar hukumar Gwale.

Muna tafe da ƙarin bayani…

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here