Gwamnan Kano ya nada Shiek Aminu Ibrahim Daurawa a matsayin sabon Kwamandan Hisbah na jihar Kano

1689002194316
1689002194316

Mai girma gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya amince da naɗin Malam Aminu Ibrahim Daurawa a matsayin sabon Kwamandan Hisbah na jihar Kano.

Sakataren gwamnatin jihar, dakta Baffa Bichi ne ya mika masa takardar kama aiki a madadin gwamnatin jihar Kano a yau Litinin.

Muna tafe da karin bayani.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here