Ministan sufurin Jiragen sama Festus Keyamo ya sanar da nadin sabbin daraktoci na hukumomin sufurin jiragen sama.
Wannan na kunshe ne cikin wata sanarwa da babban jami’in yada labarai na ma’aikatar sufurin jiragen sama ta kasa, Odutayo Oluseyi ya fitar a ranar Alhamis.
Ga jerin sunayen daraktocin da aka nada da ofisoshinsu:
Hukumar Kula da Yanayi ta kasa
Farfesa Vincent Ezikornwor Weli, Daraktan kula da harkokin yanayi
Farfesa Odjugo Peter Akpodiogaga Ovuyovwiroye, Daraktan bincike da bada horo
Onyegbule Glory Amarachi, Daraktar kula da ayyukan hasashen yanayi
Abdulkareem Hamid Olayinka, Daraktan kula da ayyukan fasaha
Funke Adebayo Arowojobe, Daraktan sashen hulda da Jama’a
Shola Gabriel Daraktan kula da harkokin Shari’a
Nasiru Sani Daraktan gudanarwa da kula da harkoin ma’aikata
Alex Akoji Yusuf, Daraktan kula da harkokin kudi
Ariohuodion Henry Omonzojie, Daraktan kula da ayyukan hukumar.
Karanta wannan: Tsohon shugaban INEC, Attahiru Jega ya samu sabon mukami
Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Sama ta kasa
Injiniya Balang Godwin, Director, Aerodrome And Airspace Standards
Yinka Boboye Director, Air Transport Regulations
Kyaftin Donald Spiff Director, Operations, Licensing And Training
Michael Achimugu Director, Public Affairs And Consumer Protection
Omogo Bernard Onwe Chinedu Director, Avsec Regulation
Olufemi Odukoya Director, Finance And Accounts
Injiniya Victor Goyea Director, Airworthiness Standards
Barrista Mary Tufano Director, Legal Services/ Company Secretary
Anastasia Gbem Director, Human Resources And Administration
Horatius Egwa Director, Special Duties
Rebecca Eyiuche Aghadinazu, Director, Corporate Services
Karanta wannan: Cikin bidiyo: An fara gwaji a Matatar mai ta Fatakwal
Hukumar kula da sararin samaniya ta Kasa
Muonemeh Ndubuisi Lotenna, Director, Finance And Accounts
John Tayo Director, Operations
Abimbola Ladipo Director, Human Resources And Administration
Injiniya Ijeoma Ihenachor, Director, Safety Electronic And Engineering Services
Rita Isemiuhonmon Egbadon, Director, Legal Services/Company Secretary
Abdulahi Musa Director, Public Affairs and Consumer Protection
Abba Ahmad Director, Special Duties
Ibrahim Aliyu, Director Corporate Services.
Hukumar binciken tsaro ta kasa
Injiniya Abdulahi Babanya Director, Engineering Services
Odita Francis Isioma Director, Operations
Injiniya Nwobu Patrick Director, Transport Investigation
Esosa Eremwanarua Director, Legal Services/ Company Secretary
Injiniya Lawal Abdulmumin Director, Human Resources
Uwargida Bimbo Olawunmi Oladeji Director, Public Affairs And Consumer Protection
Dakta Okundaye-Oke Itohan Folake Director, Finance And Accounts
Baro Henry Minabowanre Director, Corporate Services
Hukumar kula da filayen jiragen sama ta kasa
Engr. Muniru Adejare Abiola Director, Engineering Services
Capt. Abdullahi Mohmood Director, Airport Operations
Ayodele Olatiregun Director, Finance And Accounts
Luqman Olatubosun Eniola Director, Human Resources And Administration
Igbafe Afegbai Director, Aviation Security Services
Mrs Bridget Gold Director, Legal Services/ Company Secretary
Jensen Asaba Director, Corporate Services
Obiageli Orah Director, Public Affairs And Consumer Protection
Henry Agbebire Director, Special Duties
Adebola Joy Agunbiade Director, Commercial and Business Development
Wanda za a nada a matsayin Daraktan kula da ayyukan jiragen daukar kaya.
Sanarwar ta kara da cewa, “Dukkan sabbin Daraktocin da aka nada za su tuntubi Daraktan Sashen Ma’aikata na Ma’aikatar sufurin Jiragen sama domin karbar takardun nadin nasu wanda zai fara aiki nan take.”
Hakan na zuwa ne mako guda bayan da gwamnatin tarayya ta kori dukkan daraktocin hukumomin sufurin jiragen sama kasa da sa’o’i 24 da korar dukkan shugabannin hukumomin sufurin jiragen sama daga ofisoshinsu.