Tag: WORKERS
Sama da mutane 11,000 ne suka yi rijistar neman aiki a...
Sama da masu neman aiki 11,000 ne suka nemi guraban aikin yi, bayan da ake bukatar kasa da mutane 100 a hukumar Korafe-korafen Jama’a...
Gwamnatin tarayya ta umurci manyan makarantu su tallata guraben aiki a...
Ministan Ilimi Dr. Tunji Alausa, ya umurci dukkan manyan makarantun gwamnatin tarayya da aka ba su izinin daukar ma’aikata da su tallata guraben aiki...
Zargin Almundahana: Gwamnan Kano ya dakatar da shugaban ma’aikata na riko...
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya dakatar da shugaban ma’aikata na rikon kwarya kuma babban sakataren hukumar Salisu Mustapha, bisa zargin zarge-zargen...
Haɗarin Aiki: Ma’aikatan NAFDAC sun bukaci a kara musu albashi
Ma’aikatan hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa sun yi kira ga gwamnatin tarayya da ta gaggauta inganta albashinsu da yanayin aiki.
Ma'aikatan...
Gwamnatin tarayya ta fara aikin gyara ƙarancin albashin watan Janairu –...
Hukumar tattaunawa ta ma’aikatan gwamnatin tarayya (JPSNC) ta tabbatar wa ma’aikatan tarayya cewa gwamnati na magance sabanin da aka samu a cikin albashin watan...
Gwamnatin tarayya ta amince da daukar likitoci 50, ma’aikatan jinya 100...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da daukar ma’aikatan lafiya 50 da ma’aikatan jinya 100 aiki don magance bukatun lafiyar fursunonin a cibiyoyin gyaran...
Trump zai rage ma’aikatan USAID daga 10,000 zuwa 290 – Rahotanni
Kafofin yada labaran Amurka sun ruwaito cewa za a rage ma'aikatan hukumar raya kasashe ta Amurka USAID zuwa ma'aikata kadan daga karshen mako.
A...
Majalisar Wakilai ta roƙi NLC ta fasa yajin aiki kan ƙarin...
Kwamitin majakisar wakilan Najeriya da ke kula da harkokin sadarwa ya roki shugabannin kungiyar kwadago ta kasar ta NLC, da su fasa shiga yajin...


















































