Tag: Obasanjo
Abinda ya sa na ziyarci Obasanjo-Atiku
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya ce ziyarar da ya kai wa tsohon ubangidansa, Cif Olusegun Obasanjo a ranar Litinin ba ta...
Yaki da cin hanci dole ya fara daga kan shugabbani –...
Tsohon Shugaban Kasa, Olusegun Obasanjo, ya ce yaki da cin hanci a Najeriya dole ya fara ne daga shugabanni, domin su zama abin koyi...
Obasanjo ya soki shugaba Tinubu kan tabarbarewar Najeriya
Tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo ya soki jagorancin Shugaba Bola Tinubu, yana mai cewa halin da Najeriya ke ciki a yanzu alama ce ta...
Obasanjo, Atiku, Shettima sun halarci daurin auren ‘yar Kwankwaso a Kano
Tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo, Atiku Abubakar, Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima, a ranar Asabar sun hallara a Jihar Kano domin daurin auren 'yar...
Obasanjo ya bayyana yadda marigayiyar matarsa ta sa a sake shi...
Tsohon Shugaban Ƙasa Olusegun Obasanjo ya bayyana yadda marigayiyar matarsa, Stella Obasanjo, ta taka muhimmiyar rawa wajen ganin an sake shi daga kurkuku.
Ya yi...
Obasanjo ya bayyana yadda hukumar ICPC da EFCC suka taimaka wa...
Tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo ya bayyana dabarun da ya bi wajen samun rangwamen bashi mai yawa ga Najeriya a lokacin mulkinsa daga 1999...















































