NIPR ta zabi Sule Yaú Sule, tare da wasu mutane 16 a matsayin mambobin majalisar gudanarwa na Cibiyar

Sule Yau Sule
Sule Yau Sule

Cibiyar Hulda da Jama’a ta Najeriya (NIPR), ta zabi Dokta Sule Ya’u Sule na kamfanin Image Merchants Promotion tare da wasu mutane 16 a matsayin mambobin majalisar gudanarwa na Cibiyar.

An zabi mambobin ne a karshen taron shekara-shekara na Cibiyar a Abuja.

Jaridar The Spokesperson’s Digest ta ruwaito cewa zababbun mambobin za su kafa Kwalejin Zabe don zaben shugaban cibiyar da kuma mataimakin sa.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here