Wani jirgin saman Air Canada, a ranar Lahadi, ya kauce daga titin saukar jiragen sama a filin jirgin saman Halifax Stanfield tare da karyewar kayan sauka.
Rahotanni sun bayyana cewa, jirgin ya tsallake rijiya da baya inda ya kama wuta bayan ya ci karo da na’urorin sauka da suka karye.
Jirgin wanda ke aiki a matsayin jirgin AC2259 da kamfanin PAL Airlines, an ce ya taso ne daga St.
Rahotanni sun ce lamarin ya faru ne a lokacin da na’urar saukar jirgin ta samu matsala kuma ya sa reshen reshen jirgin ya tokare titin jirgin, lamarin da ya haddasa gobara.