Ana binciken dalilin yawan tashin gobara a jihar Kano

Abba, Kabir, Yusuf, Kano, gobara, hukumar, kashe
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce tana ci gaba da bincike don gano musabbabin tashin gobara a wani rukunin shaguna abin da yayi sanadin konewarsu...

Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce tana ci gaba da bincike don gano musabbabin tashin gobara a wani rukunin shaguna abin da yayi sanadin konewarsu.

Al’amarin dai ya auku ne cikin dare a unguwar Zawaciki a karamar hukumar Kumbotso inda al’amarin ya yi sanadin asarar dukiya ta miliyoyin nairori.

Karin labari: “Zan mutu a hannun DSS” – Nnamdi Kanu

Bayanai na cewa ana yawan samun tashin gobara a jihar Kano, inda jami’in hulda da jama’ar hukumar kashe gobara a jihar Saminu Abdullahi, ya ce wutar na yawan tashi ne saboda amfani da wutar lantarki da ba bisa ka’ida ba.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here