Jirgin Dana Airline ya yi hatsari a filin jirgin saman Murtala Muhammed da ke Legas da safiyar ranar Talata.
Karin labari: Hukumar NAHCON ta kayyade wa’adin jerin alhazan jihohin bana
Sai dai ba’a sami asarar rai ba, wanda har yanzu ba’a samu cikakken bayani game da lamarin da ya afku har zuwa lokacin da aka hada wannan rahoto ba.
Karin bayani na nan tafe…