Shugabannin ECOWAS sun fara taro a Abuja kan Nijar

ECOWAS leaders
ECOWAS leaders

Ana fara taron ƙoli na shugabannin ƙasashen ƙungiyar Ecowas a kan makomar Nijar a Abuja, fadar shugaban Nijeriya.

Ƙungiyar ƙasashen ta kira taron ne bayan wa’adin da ta bai wa shugabannin mulkin sojan Nijar na cewa su mayar da mulki hannun hamɓararren Shugaba Bazoum Mohamed ya cika a ƙarshen makon jiya.

Kawo yanzu Shugabannin Saliyo da Guinea Bissau sun isa Abuja a shirye-shiryen wannan taro.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here