Shugaban kasa Buhari na jagorantar taron majalisar zartaswa

Screenshot 20220330 132322
Screenshot 20220330 132322
Sai dai shugaban ya hallara a gurin taron sa’a guda bayan lokacin da aka sa za’a fara taron.
Wadanda suka hallarci taron sun hada da sakataran gwamnatin taryya, Boss Mustapha, Dr Folasade Yemi-Esan, Lai Mohammed; Justice, Abubakar Malami, Zainab Ahmed, Isa Pantami, Mohammed Bello da kuma ministan ilimi Adamu Adamu.

Sauran sun hada da ministan jin kai, Sadiya Farouq, Dr Osagie Ehanire da sauransu.

Sai dai mataimakin shugaban kasa Osinbajo da shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa farfesa Ibrahim Gambaribai, basu hallarci wajan taron ba.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here