Hukumar yi wa kasa hidima (NYSC) reshen jihar Gombe, a ranar Alhamis, ta ce yan bautar kasa 21 zasu mai mai ta bautar kasar sakamakon yin lefika lokacin da suke yin hidimar kasa.
Ko’odinetan NYSC na jihar, Misis Chinwe Nwachuku, ce ta bayyana hakan a Gombe, a yayin bikin yayin yan Batch “A” Stream 1, corps members.
Nwachuku ta bayyana cewa, ‘yan bautar kasar da abin ya shafa, sun kaura cewa gurin da aka tura su suyi bautar kasar sama da watanni uku, kuma hukuncin da aka yanke musu shi ne su maimaita bautar kasar.