Majalisar dokokin Kano zata tantance kwamishinoni 19 da gwamna ya ake mata da sunan su

IMG 20230618 WA0183
IMG 20230618 WA0183

Majalisar dokokin Kano zata tantance kwamishinoni 19 ciki harda maitaimakin gwamna.

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya nemi majalisar dokokin Kano ta amince masa nada kwamishinoni guda 19 harda mataimakin gwamna Aminu Abdulsalam.

Wannan na kunshe ne cikin takardar da gwamnan ya aikewa majalisar a zamanta na Talatar nan karkashin Kakakinta Jibril Isma’il Falgore.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here