Daga: Sunusi A. Dantalata Fagge
A ranar Laraba ne Najeriya ke bikin cika shekaru 25 da samun ‘yan cin kan mulkin Dumokuradiyya.
Karin labari: Takaddama kan zargin Emefiele da buga takardun kudi daban-daban a lokacin Buhari
Sai dai ana tsaka da gudanar da bikin ne shugaban kasar Bola Ahmad Tinubu yayi tuntube a yayin da yake hawa mota domin karbar faretin girmamawa a filin bikin ranar Dimokuradiyya, kamar yadda jaridar yadda jaridar Dailytrust ta bayyana.