Tsoho dan shekara 84 ya kashe matar sa bisa kin yin kwanciyar aure dashi – Yan sanda

'yansanda, kama, laifuka, Legas
Rundunar 'ƴan sanda a jihar Abiya ta kama wani mutum da ake zargi da harbe ɗansa bayan da ya fusata saboda ya cinye abinci. Lamarin ya faru ne a yankin Eziama...

Yan sandan jihar Edo sun kama wani tsoho dan shekara 84 mai suna Gabriel Uhuwa, bisa zargin sa da kashe matarsa sakamakon dai na kwanciyar aure da tai dashi.

Yan sandan sun tabbatar da kama tsohon ne a ranar Laraba ya yin da suke shelar wasu masu lefe 198 da suka kama.

Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar
Chidi Nwabuzor, yace sun kama tsohon ne sakamakon zargin sa da kashe matar sa.

Yayin da yake hira da manema labarai tsohon yace “Matata bata saurara ta, ko wane lokaci idon nace ina bukatar ta sai taki, munada ya ya 7 da ita.”

Wanda ake zargin yace ya kai wa ya yan su karar babar su, amma bata saurare su ba.

“Na kai kararta wajan ya yan mu, da kuma yan uwanta, amma taki bani hadin kai, duk lokacin dana ce zan kwanta da ita uziri take bani, bayan kuma nasami labari cewa tana kwanciya da wani fasto” inji tsohon.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here