Hotuna: Peter Obi ya kai wa Sheikh Ahmad Gumi ziyarar ban girma a gidansa da ke Kaduna

FB IMG 16660155903859098
FB IMG 16660155903859098

Peter Obi, ɗan takarar shugaban kasa na Labour Party ya kai wa Sheikh Ahmad Gumi ziyarar ban girma a gidansa da ke Kaduna, a yau Litinin.

Obi ya samu rakiyar abokin takararsa Yusuf Datti Baba-Ahmed.

Hotuna: @PeterObi

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here