Gwamna Yusuf Ya Nada Dan Kwankwaso Da Wasu Mutane 3 A Matsayin Kwamishinoni

IMG 20240326 WA0004 540x430

Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya aikewa da sunan Mustapha Rabiu Kwankwaso, wanda ne ga tsohon dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar NNPP a zaben 2023, Rabi’u Musa Kwankwaso da wasu mutane uku zuwa majalisar dokokin jihar domin ta tan-tan ce su a matsayin kwamishinoni.

Jaridar Solacebase ta rahoto cewa a wata takarda da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya aikewa shugaban majalisar dokokin jihar Kano ya bukaci majalisar ta amince da nada Adamu Aliyu Kibiya da Abduljabbar Umar Garko da Shehu Sule Aliyu Karaye da Mustapha Rabiu Kwankwaso a matsayin kwamishinoni.

Majalisar za ta tantance su ne a ranar 2 ga Afrilu, 2024.

Muna tafe da karin bayani………

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here