Gwamnatin tarayya da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) sun Shiga wata ganawar sirri domin tattaunawa kan hanyoyin dakile shirin yajin aikin da kungiyar ke shirin yi.
Da yake jawabi jim kadan gabanin ganawar a ranar Laraba, Ministan Ilimi, Farfesa Tahir Mamman, ya ce taron zai ba da dama ga bangarorin biyu su tattauna kan batutuwan da suka shafi jami’o’in Najeriya.
A dakaci karin bayani