Tag: House Of Reps
Wani Mamba a Majalisar wakilan tarayya Nse Ekpenyong ya rasu
Dan-majalisar wakilan tarayya mai wakiltar Mazabar Oron a majalisar tarayya, Nse Ekpenyong, ya mutu.
An rawaito Mista Ekpenyong, mai shekaru 58, ya mutu ne a...