Gwamnatin Sojin Nijar Ta Nada Sabbin Gwamnoni A Ƙasar.

FB IMG 1690973636487 1080x710

Tun bayan kifar da gwamnatin shugaba Muhammad Bazoum da sojoji sukayi a makon da ya wuce.

Izuwa jagoran ‘yan tawayen da ya jagoranci juyin mulkin janar Abdourahmane Tchiani ya ayyana sunayen gwamnonin soji da zasu jagoranci jihohin kasar.

Sunayen sababbin gomnonin da gwamatin Sojan ta naɗa sune kamar haka:-

Janaral IBRAHIM BAGADOMA Gwamnan jahar Diffa

Kanal LABO ISSOUFOU Gwamnan jahar Zinder

Janaral IBRA BOULAMA Gwamnan jahar Agadez

Janaral IRO OUMAROU Gwamnan jahar Dosso

Janaral ABDOU ASSOUMANA Gwamnan jahar Niamey

Manjo OUMAROU TAWAYE Gwamnan jahar Tahoua

Janaral na yan Sanda ISSOUFOU MAHAMANE Gwamnan jahar Maradi

Kanal MARINA BOUKA Gwamnan jahar Tillaberi

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here