Home Tags PDP

Tag: PDP

Jam’iyyar PDP tsagin Turaki ta lashi takobin daukaka kara kan hukuncin...

0
Kwamitin Aiki na Riko na Kasa (INWC) na jam'iyyar (PDP) ya bayyana cewa zai daukaka kara kan hukuncin da Babbar Kotun Tarayya dake Abuja...

INEC ta ayyana Oyebanji a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan...

0
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ayyana dan takarar Jam’iyyar APC, Gwamna Biodun Oyebanji, a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan...

Ekiti 2026: INEC ta dora kashi 83% na sakamako a rumbunta

0
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta dora sakamako 2,048 daga rumfunan zabe 2,445 a shafinta na kallon sakamako (IReV) har zuwa...

Dan Majalisar Tarayya daga Gombe, Yaya Tongo ya rasu

0
Dan majalisar wakilai mai wakiltar kananan hukumomin Kwami/Funakaye da Gombe, Yaya Tongo, ya rasu a Abuja.Tongo, wanda ya lashe zaben Dan Majalisar Tarayya a...

PDP ta kafa kwamitocin sauraron korafe-korafe kan takaddamar zaben fidda gwani

0
Jam’iyyar PDP ta kafa kwamitocin da za su saurari kararraki domin magance koke-koke da korafe-korafen da suka taso daga zaben fidda gwani na kujerar...

0
Tsohon Ministan Sadarwa, Isa Ali Ibrahim Pantami, ya shiga jam’iyyar PDP a hukumance, sannan ya samu tikitin takarar gwamnan jam’iyyar a zaben 2027 a...

Dalhatu ya doke dan Abacha, ya samu tikitin gwamnan PDP a...

0
Muhammad Sani Abacha, da ga tsohon shugaban mulkin soja, marigayi Janar Sani Abacha, ya sha kaye a zaben fidda gwanin gwamna na Jam’iyyar PDP...

2027: Dan Sule Lamido Ya Samu Tikitin Takarar Gwamna na PDP...

0
Jam’iyyar PDP ta ayyana Alhaji Mustafa Sule Lamido, dan tsohon gwamnan Jigawa, a matsayin wanda ya samu tikitin jam’iyyar na takarar kujerar gwamna a...

PDP ta zabi Kale Kawu a matsayin dan takarar gwamna na...

0
Jam’iyyar PDP a Jihar Kwara ta zabi Injiniya Kale Kawu a matsayin dan takarar gwamna na yar masalaja na babban zaben shekarar 2027.Tsohon Shugaban...

Yanzu-Yanzu: Makinde ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a...

0
Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana kudurinsa na tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2027 a karkashin jam’iyyar APM.Gwamnan ya bayyana hakan ne...

Dan Sule Lamido ya shiga takar gwamnan Jigawa

0
Mustapha Sule Lamido, jigo a Jam’iyyar PDP, ya shiga takar gwamnan Jigawa a zaben shekarar 2027.Lamido, dan fitaccen jigo a PDP kuma tsohon gwamnan...

Yanzu-Yanzu: Makinde ya jagoranci nada Turaki shugaban PDP na rikon kwarya...

0
Jam’iyyar PDP tsagin da ke samun goyon bayan Gwamnan Jihar Oyo Seyi Makinde, ta nada Kabiru Tanimu Turaki (SAN) a matsayin Shugaban Kwamitin na...

Gwamna Bala ya fice daga PDP ya koma APM

0
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APM.Mohammed ya bayyana sauya shekar tasa ranar Asabar bayan wani taro...

Yanz-Yanzu: Bangaren Turaki a PDP ya sha kaye yayin da Kotun...

0
Katun Koli ta soke babban taron jam'iyyar PDP na kasa da aka gudanar a Ibadan ta jihar Oyo a ranakun 15 da 16 ga...

Barau ya yiwa Shekarau da Gwarzo maraba da shiga APC

0
Matamakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin ya yiwa tsohon gwamnan jihar Kano Malam Ibrahim Shekarau da kuma tsohon bulaliyar majalisar dattawa, Sanata Bello...

Wike da wasu jiga-jigai sun zayyana sharuddan gudanar da ingantaccen taron...

0
Ministan babban birnin tarayya Abuja Nyesom Wike, da wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar PDP, sun gindaya sharudda ga shugabancin jam’iyyar don tabbatar da gudanar da...

Kotu ta yi watsi da karar Ighodalo, ta tabbatar da nasarar...

0
Kotun sauraren kararrakin zaben gwamnan Edo da ke Abuja ta tabbatar da Sanata Monday Okpebolo a matsayin gwamnan jihar Edo.Kotun ta kuma yi watsi...

Rivers: Gwamnonin PDP za su shigar da ƙara gaban kotun koli...

0
Gwamnoni a karkashin jam’iyyar PDP sun umurci lauyoyi da su shigar da karar shugaban kasa gaban kotun koli domin kalubalantar ayyana dokar ta-baci a...

Tsohon dan takarar gwamnan jihar Legas Jandor ya fice daga PDP

0
Tsohon dan takarar gwamnan jihar Legas a jam'iyyar PDP Dakta Olajide Adediran, wanda aka fi sani da Jandor, ya bayyana ficewarsa daga jam’iyyar People’s...

NNPP za ta kayar da APC da PDP a zaɓen 2027...

0
Tsohon Gwamnan jihar Kano, kuma jagoran jam'iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce jam'iyyarsa ce za ta doke manyan jam'iyyun APC da PDP...
- Advertisement -