jami’an hukumar da ke hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta kama tarin kwayoyin Tramadol da ake kokarin fita dasu zuwa Dubai, a filin tashi da saukar jirage na Muratala Muhammad da ke jihar Lagos.
Bayanin haka na dauke cikin wata sanarwa da kakakin hukumar, Femi Babafemi, ya rabawa manema labarai a yau Lahadi.
Sanawar ta ce “ranar 6 ga watan Agusta jami’an hukumar NDELA kama wasu mutane da ke kokarin fita da kwayoyi zuwa Dubai, wanda an sami nasar kwama mutanan da kuma kwayoyin da suke kokarin fita da su.”
NAN













































